Jihar Kogi
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba dan uwan tsohon gwamna Yahaya Bello damar zuwa kasar ketare domin neman lafiya a shari'ar da ake yi kan badakalar N3bn.
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo ya shawarci iyaye kan hana yaransu fita zanga zanga, ya kuma ce an samu masu zanga zangar goyon bayan Bola Tinubu.
Rundunar 'yan sandan Kogi ta tabbatar da cafke wani jami'inta, Sufeto Aminu Mohammed bisa zargin fashi da satar mota tare da kokarin sauya mata launi.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya gwangwaje matasa nasu yiwa ƙasa hidima da aka tura jihar da kyautar makudan kudi don su ji daɗin yin aiki.
Gwamnatin Najeriya ta kwace aikin hanyar data hada jihohin Kogi da Edo tun shekarar 2012. Kamfanonin Dantata, Mothercat Ltd da RCC Ltd aka ba kwangilar.
Sanata Natasha Akpoti ta bayyana cewa ta ɗauki matakin naɗa hadimai 100 domin raɗe raɗaɗin talauci ga mutanen mazaɓar Kogi ta Tsakiya, ta sa masu albashi.
Gwamna Usman Ododo na Kogi ya bayyana uban gidansa, Yahaya Bello a matsayin babban jigo a yain da ya ke taya shi murnar cika shekaru 49 da haihuwa.
Hukumar kididdiga ta kasa ta bayyana jihohin da farashin kayan abinci ya fi kamari a lokacin da 'yan Najeriya ke fafutukar neman kudin da za su ciyar da kansu.