Jihar Kano
Wani mai amfani da shafin Facebook ya bayyana takaicin yadda ya ce ana kokarin mantawa da AbdulMalik Tanko, wato makamashin Hanifa Abubakar a Kano.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya miƙa sakon jaje da ta'aziyya ga gwamnatin Neja da al'ummar jihar bisa fashewar tankar da ya jawo asarar rayuka.
Kalaman da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II kan gwamnatin Tinubu sun jawo muhawara mai zafi a Najeriya. Farouq Kperogi da Farfesa IBK sun barke da muhawara.
Kamfanin TCN ya bayyana cewa dole sai jama'a sun taimaka masu wajen sa ido a kan kare kayayyakin wutar lantarki daga bata gari da su ke kawo nakasu ga aikinsu.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan yadda ake bata sunan al'ummar Fulani a kasar nan. Ya bayyana cewa ko kadan bai kamata ana yi musu hakan ba.
Kungiyar Northern Patriotic Coalition for Democracy (NPCD) ta caccaki Sarki Muhammadu Sanusi II bayan sukar gwamnatin Bola Tinubu da tsare-tsarenta.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sasanta rikici masu tarin yawada suka haɗa da rigimgimun aure, rabon gado da rikici tsakanin al'umma a 2024, ta shirya aiki a 2025.
Wata dalibar kwalejin fasaha ta Kano ta dauki saurayinta, inda su ka kai hari kan wani malami a makarantar saboda rashin jin dadin kwas din da aka bata ta karanta.
Kwamishinan Kananan Hukumomi da Harkokin Sarauta na Jihar Kano, Alhaji Tajo Othman, ya ce an mayar da rarar akalla Naira miliyan 100 ga gwamnatin Kano saboda Abba.
Jihar Kano
Samu kari