Jihar Kano
Kotun Kano ta dage shari'ar cin hanci da aka shigar kan Abdullahi Ganduje zuwa 13 Fabrairu 2025, yayin da lauyoyi suka bukaci gyaran takardu da hade korafe-korafe.
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, ya fara gina sabon masallaci a Kuduri da ke Sumaila, jihar Kano, bayan ruwa ya rushe masallacin da ke garin.
Yayin da ake cigaba da rigima kan sarauta a Kano, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya nuna takaici kan yadda ake kwatanta jihar tana dauke da sarki biyu da kuma gwamna biyu.
Mazauna Kano sun fara shiga halin firgici. Wannan ya biyo bayan barazanar dawowar daba. Rundunar 'yan sanda ta fadi shirinta na dakile mummunan lamarin.
Wani ma'aikacin asibiti a jihar Kano ya mayar da makudan kudaden da ya tsinta. Ma'aikacin ya mayar da kudaden ne ga mamallakinsu jim kadan bayan ya manta da su.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargi da mallakar kudaden bogi. 'Yan sandan sun cafke mutum uku kan zargin.
Malamin Musulunci, Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah ya caccaki Sarki Muhammadu Sanusi kan kalamansa da ya ce idan miji ya mari mace ta rama nan take.
Yar marigayi tsohon sarkin Kano, Ado Bayero mai suna Zainab ta sake tura kokon bara ga Shugaba Bola Tinubu da kuma Gwamna Abba Kabir na jihar Kano.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya koka kan yawan cin zarafin mata. Ya wannan ba koyar ce ta addinin musulunci ba. Sarkin ya ja kunnen masu cin zarafin mata.
Jihar Kano
Samu kari