Jihar Kano
Kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki a Abuja, Eko, Enugu, Ikeja, Jos, Kaduna, Kano da Yola sun tsunduma a cikin matsala saboda aringizon kudin wuta.
An shiga rudani a Kano bayan yarinyar da aka ce ta mutu kuma aka binne ta, ta bayyana a gida da ranta, lamarin da ya dauki hankalin jama'a. Mutane sun karya lamarin.
Gwamnan jihar Edo ta bayyana cewa an kafa kwamiti na musamman domin gano musabbabin kisan Hausawa 16 a Edo bayan mataimakin gwamnan Kano ya isa Edo.
Gwamna Monday Okpebholo ya ce gwamnatinsa da ta tarayya sun kafa kwamitin bincike don gano musabbabin kisan matafiya 16 'yan Kano a Uromi, jihar Edo.
Bayan kisan Hausawa 16 a Edo, gwamnatin Kano ta tura tawaga zuwa jihar da ya haɗa mataimakin gwamna domin binciken kashe-kashen da suka faru a kauyen Uromi.
Gobara a kasuwar Gandun Albasa ta kone shaguna hudu a Kano. Asara ta kai miliyoyin naira, amma an dakile bazuwar wutar. An samu ceto a wasu shaguna.
Bayan rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi, manyan yan siyasa da sarakunan gargajiya sun ziyarci fadar Aminu Ado Bayero maimakon fadar Sarki Sanusi II.
Wata Kungiya ta fusata da ƴan sanda suka ambaci Sarki Sanusi II da 'Alhaji' inda ta bukaci rundunar ta nemi afuwa saboda kiransa da wannan suna da rage ma shi daraja
Bayan shiru na kwanaki kan kisan Hausawa a Uromi na jihar Edo, Abba Hikima ya yi tambayoyi guda 10 kan halin da ake ciki. An bukaci gwamnati da dauki mataki.
Jihar Kano
Samu kari