Isra'ila
Isra’ila ta kai hari wani asibitin Gaza inda aka kashe mutane 15 ciki har da ‘yan jarida, Hamas ta ce shirin Isra’ila na kwace Gaza barazana ce ga zaman lafiya.
Yayin da aka kulla alaka tsananin Najeriya da Isra'ila, malaman Musulmi a Ibadan sun gudanar da zanga-zangar lumana, suna adawa da hakan a Ibadan da ke Oyo.
Kasar Iran ta bayyana cewa ba ta neman kowa da fada amma a shirye take ta aake fuskantar kasar Isra'ila matukar ta sake kawo mata hari, ta kera makamai.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya caccaki zuwan Isra'ila Najeriya, inda ya ce hakan zai iya jawo fara kashe shugabannin Musulmai a fadin Najeriya.
An gudanar da binciken kwa-kwaf kan rahoton karya da ake ta yada wani faifan bidiyo da ke nuna shugaban Iran na gargaɗin Najeriya kan rikicin kasar da Isra’ila.
Ayatollah Khamenei ya ce ba mallakar nukiliya ba ne ke sanya su rikici da kasashen Turai, Amurka, Isra'ila da sauransu yayin kwana 40 na jimamin sojojin Iran.
Trump ya nuna goyon baya ga harin Isra’ila kan Iran idan ta ci gaba da shirinta na nukiliya, sai dai yana son a warware matsalar ta diflomasiyya.
Hukumomin ƙasar Iran sun zargi Isra'ila da kashe ƴan jarida 12 a yakin da suka yi kwanaki 12 suna musayar wuta, an kashw ɗaruruwan mutane a wannan lokaci.
Firaministan Isra'ila, Benjamim Netanyahu ya kai ziyara ƙasar Amurka kuma ya samu ganawa da Shugaba Donald Trump ranar Talata, sun tattauna kan Gaza da Iran.
Isra'ila
Samu kari