Isra'ila
Kasar saudiyya ta magantu kan labarin da ke cewa ta taimakawa Isra'ila wajen hana jiragen yaki marasa matuka kai mata harin ramuwar gayya, wata majiya ta shaida
Kasar Amurka ta gargai Isara'ila kan sake takalo yaki da Iran sakamakon gudun tada yaki a gabas ta tsakiya. Amurka ta aike sakon ne wa Isara'ila ta wayar tarho
Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta bukaci kasashen Iran da Isra'ila da su zauna lafiya a tsakaninsu.
Kasar Isra'ila ta yi martani kan harin da Iran ta kai mata a cikin kasarta. Wani jami'in gwamnati ya ce nan da jimaw ba Iran za ta ji daba gare su.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya tabbatar da cewa kasar ba za ta shiga fadan tsakanin Iran da Isra'ila ba bayan Iran ta kai harin ramuwar gayya kan Isra'ila.
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana damuwa kan harin da Iran ta kai Isra'ila inda ya ce shugabannin duniya sun gaza shawo kan lamarin.
Kasar Iran ta kaddamar da harin ramuwar gayya kan Isra'ila a ranar Asabar da daddare. An harba jirage marasa matuka da makamai masu linzami masu yawa.
Akwai yiwuwar Falasdinawa su samu sakin mara bayan da kasashen Turai suka bayyana amincewarsu a ba kasar 'yancin kai cikakke don kawo mafita ga rikici.
Wani jami'in sojan sama na kasar Amurka ya cinna wa kansa wuta domin nuna adawa da kisan kare dangin da kasar Isra'ila take yi wa al'ummar Falasdinawa.
Isra'ila
Samu kari