Malamin addinin Musulunci
Kungiyar limaman masallatan Juma'a ta Najeriya ta bayyana cewa tsarin dan adam a tsaron Najeriya ya gaza, yanzu mafita daya da ta rahe ita ce addu'a.
Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya yi gargadi kan yadda mata suka rika fita da dan kamfai kan titi a taron APC a jihar Kano. Ya bukaci Abba Kabir Yusuf ya dauki mataki.
Rundunar tsaron Isra'ila ta hukunta sojoji biyu da tsare su na kwanaki 30 bayan lalata mutum-mutumin Yesu a Lebanon, lamarin da ya jawo cece-kuce a duniya.
Gwamnatin Birtaniya ta hana wata ‘yar Amurka da ke da ra’ayin adawa da Musulunci, Valentina Gomez, shiga kasar kafin gangamin siyasa a London watan Mayun 2026.
Mataimakin gwamnan jihar Yobe, Idi Gubana ya lara godewa Allah SWT bisa ni'imar da ya masa ta hanyar gina sababbin masallatai da daukar nauyin auren marayu.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi umarni da a saki Sheikh Sani abdulkadir Khalifa Zariya bayan cafke shi kan zargin hannu a juyin mulki a Najeriya.
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi nasiha wajen daurin auren 'ya'yan gwamna Zulum. Gwamnonin Sokoto, Zamfara, Kebbi da Yusuf Buhari sun halarci daurin auren a Borno.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na shan suka kan zargin ba zai yi adalci ba a 2027. Kungiyoyi sun zargi Joash Amupitan da wariya da alaka da APC.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya yi umani da a fita duba watan Zulki’ida a fadin Najeriya bayan watan Shawalla ya cika kwana 29 a ranar Juma'a, 17 ga Afrilun 2026
Malamin addinin Musulunci
Samu kari