Malamin addinin Musulunci
Wata kungiyar addinin Musulunci a Amurka ta zargi shugaba Donald Trump kan wasu kalamai da ya yi game da sunan Allah a cikin barazanar kai hari Iran.
Baban malamin Musulunci, Imam Tajuddeen Muhammad Adigun ya koka kan zargin karya da ake jingina wa Musulmi a rikicin da keyawan faruwa a jihar Plateau.
Malamin addinin Musulunci a Kano, Dr Bashir Aliyu Umar ya gargadi hukumar INEC kan cewa za ta fara tantance masu kada kuri'a kafin zaben 2027 a Najeriya.
Shugaban kungiyar Izala na kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi jimamin rasuwar Sheikh Isah Muhammad Bauchi a jihar bayan sanar da rasuwar shi ranar Juma'a.
Malamin Musulunci da zai yi takarar gwamna, Sheikh Bashir Sani Ahmad Sokoto ya yi zargin cewa an je za a kashe shi. An kama wanda ake zargi ya je gidan shi.
Wata kungiyar Musulunci a Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya karkashin Bola Tinubu ta yanke alaka da Isra'ila tare da tir da Amurka kan yakin da ake da Iran.
Malaman addinin Musulunci sun yi wa shugaba Bola Tinubu saukar Kur'ani sau 111 yayin da ya cika shekara 74 da haihuwa a masallacin kasa da ke Abuja.
Wasu yan sanda a kasar Isra'ila sun hana babban Fasto, Pierbattista Pizzaballa shi shiga cocin 'Holy Sepulchre' domin gudanar da ibadar 'Palm Sunday'.
Malam AbdulRazzaq Alaro ya tayar da kura bayan ya ce kiran sarakunan Yarbawa da “Kabiesi” ya sabawa koyarwar Musulunci kuma yana iya jawo hukunci mai tsanani.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari