Addinin Musulunci da Kiristanci
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya jawo ce-ce-ku-ce kan kalamansa da suka shafi Annabi Isa da Genghis Khan, yayin da ya musanta nuna ƙiyayya ga Kiristoci.
Ɗan majalisar California, Matt Haney, ya gabatar da kudirin doka AB 2017 domin ayyana ranakun Babbar Sallah da Karamar Sallah a matsayin hutun hukuma
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta karu da tallafin sojoji daga Amurka bayan Shugaba Donald Trump ya zargi kashe Kiristoci a Najeriya wanda ya tayar da hankula.
Kasashe Musulmi da Larabawa takwas sun soki matakin Israel na rufe Masallacin Kudus a Jerusalem yayin Ramadan, suna gargadi kan tauye hakkin ibada.
Hadakar kungiyoyin Musulmi a Taraba sun bayyana goyon bayansu ga gwamna Agbu Kefas domin sake tsayawa takara, suna yaba da matakin sa na inganta ilimi da tsaro.
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bukaci mata su dauki nauyin ƙananan ’yan mata don koya musu tarbiyya da darajar rayuwa a Abuja.
Kungiyoyin Musulmi a Osun sun bayyana goyon bayansu ga dan takarar APC, Asiwaju Bola Oyebamiji da mataimakinsa Benjamin Adereti gabanin zaben gwamna na 2026.
Fastoci da shugabannin addini sun taru a ofishin Oval House White House inda suka yi addu’a ga Shugaban Amurka Donald Trump yayin tashin hankalin yaƙin Iran.
Wasu daga cikin manyan Kiristoci a Najeriya sun gina masallatai ga al'ummar Musulmi. Primate Elijah Ayodele shi ne na baya-bayan nan da ya gina masallaci.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari