Addinin Musulunci da Kiristanci
ACP Daniel Itse Amah, wanda yanzu ake kira Muhammad, ya karbi addinin Musulunci a 2025, yayin da yake ci gaba da aiki da gaskiya da nuna kyawawan dabi’u.
Manyan malaman Musulunci sun gudanar da addu'o'i na musamman da saukar Alkur'ani ga Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba domin samun nasarori a mulkinsa.
Fasto Adeboye ya ayyana kwanaki 100 na azumi don addu’ar zaman lafiyar duniya, hana yaƙi na uku da addu’a ga Najeriya kan dakile cin hanci da bala’o’i.
Wani malamin coci, Fasto Buru ya halarci taron addu'o'i da buɗe sabon masallaci a Tudun Biri da ke jihar Kaduna, ya ba da gudummuwar butuci da tabarni.
Babban Limamin Cocin RCCG, Pastor Enoch Adeboye, ya musanta hoton da ake yaɗawa na fasahar AI da ya nuna shi a matsayin Alhaji inda ya ce ba gaskiya ba ne.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Abel Damina ya jawo ka-ce-na-ce bayan ya yi magana kan haramcin shan sigari ko giya a addinance inda ya ce ba zunubi ba ne ko kadan.
Babban malamin addini, Annabi Ojo ya hango cewa 2025 za ta kawo kwanciyar hankali ga Najeriya. Ya yi kira ga hadin kai, addu’a da fatan ci gaba ga al’umma.
Wata tawagar musulmi ta ziyarci Fasto Omajali, domin taya murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Isa, tare da nufin karfafa zaman lafiya da hadin kai a jihar Taraba.
Basarake a yankin Yarabawa da ke sarautar Iwo a jihar Osun, Oba Abdulrasheed Akanbi, ya ce babu gwamnati da za ta hana kotun Shari'a a Kudu maso Yamma.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari