INEC
Mambobin wasu jam'iyyu 1,648 ne suka sauya sheka zuwa NNPP a jihar Edo a ranar Alhamis 27 ga watan Yunin 2024 inda dan takarar gwamna, Azehme Azena ya karbe su.
Dan takarar jam'iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi ya bayyana cewa alkalai ne babbar matsalar da dimokradiyya ke fuskanta a Nejeriya ba hukumar INEC ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta ayyana kujerar marigayi Hon. Isa Dogonyaro babu kowa bayan ya rasu a ranar Juma'a da ta gabata a birnin Abuja.
Jam'iyyar PDP a jihar Ondo ta sanya yau Alhamis 25 ga watan Afrilu a matsayin ranar gudanar da zaben fidda gwani inda ta ware daliget 627 domin yin zaɓe a jihar.
Hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa jam'iyyun siyasa 19 sun nuna sha'awar tsayar da ƴa takara a zaben gwamnan jihar Ondo.
Gwamnatin jihar Adamawa ta shigar da kara kan dakataccen kwamishinan hukumar zabe ta INEC, Yunusa Hudu Ari, kan zargin aikata wasu laifukan zabe.
Bincike ya nuna cewa rahoton da ke yawo cewa shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC, Mahmud Yakubu, bai yi nadamar sanar da nasarar Bola Tinubu ba
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya yi martani kan rahoton da hukumar zaɓe ta INEC ta fitar kan zaben shekarar 2023.
Ana shirin fito da wasu sauye-sauye da za a iya kawowa dokar zabe. Da zarar 'yan majalisa sun yi nasara, yadda ake shirya zabe zai canza a Najeriya.
INEC
Samu kari