INEC
Hukumar INEC ta fara shirin zaɓen 2027 a yau 23 ga Afrilu, 2026, inda ta ba jam'iyyun siyasa wa'adin kwanaki 38 domin gudanar da zaɓukan fitar da gwani.
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Joash Amupitan ya bayyana cewa Allah ya ba shi tabbacin zai taimaka masa tun kafin ya karbi wannan mukami da aka ba shi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi gargadi kan dokar zaben da ta shafi kirga kuri'a ko takardar zabe ba ta dauke da hatimin hukumar zabe (INEC).
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Najeriya ta fara shirin tsayar da ƴan takarar da za su fafata da ƴan adawa a babban zaben 2027 da ke karatowa.
Mai magana da yawun ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya ce bayan Kwankwaso, akwai kusoshin siyasa da za su hade da Atiku, Peter Obi da sauran yan hadaka.
Hukumar INEC ta matsar da ranar kammala yaƙin neman zaɓen gwamnan Osun zuwa 13 ga Agusta, 2026, bayan sauya ranar zaɓen zuwa 15 ga watan. An gargadi jam'iyyu.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na shan suka kan zargin ba zai yi adalci ba a 2027. Kungiyoyi sun zargi Joash Amupitan da wariya da alaka da APC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce ADC ta samar da hanyoyin da za ta bi wajen samar da ɗan takara a 2027.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa ta sha rubuta wasiku ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa kan shugabanninta amma shiru.
INEC
Samu kari