India
An samu jirgin saman Air India bayan shekara 13 ba a same shi ba. An samu jirgin ne a wani filin jirgin sama kuma an sayar da shi bayan biyan harajin da ake nema.
Fitaccen jarumin Bollywood Dharmendra Deol ya rasu yana da shekaru 89 a Mumbai. Ya fito a fina-finai 300, ya bar babban tarihi a masana’antar fina finan Indiya.
Fitaccen jarumin Bollywood, Asrani, ya rasu yana da shekara 84 bayan fama da matsalar numfashi. An fi saninsa da rawarsa ta “fursna” a fim din Sholay.
Jami'an yan sandan birnin Delhi a kasar India sun kama wani matashin dan Najeriya Stephane bisa zarginsa da damfarar yan mata kudade da sunan soyayya.
Kamfanin Apple ya ƙaddamar da sabbin wayoyin iPhone 17, inda zai fara sayar da su a Najeriya kan farashin ₦1.3m zuwa sama. Mun jero abubuwa 10 game da wayoyin.
Wata matashiya yar Najeriya ta samu lambar yabo da kyaututtuka da dama bayan ta kammala karatu da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar kasar India.
Ginin makaranta ya rushe kan dalibai a India kuma ya hallaka yara 7, ya jikkata 20. Gwamnati ta dauki mataki na binciken gine-gine don kaucewa faruwar hakan.
Mutum 54 sun mutu cikin sa’o’i 24 a Pakistan sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da ya haddasa ambaliya, rushewar gidaje, da katsewar wuta a yankunan da abin ya shafa.
Hukumomin bincike a India sun nuna cewa katse hanyar tafiyar mai daga tanki zuwa injuna ne ya haddasa mummunan hatsarin jirgin kamfanin Air India.
India
Samu kari