Jihar Imo
Al'ummomin wasu yankuna a jihohin Imo da Anambra sun koka cewa yan bindiga na tilasta musu biyan kuɗin haraji kafin su birne mamatansu da suka rasa.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma ya fitar da sabon mafi karancin albashi ga malaman manyan makarantu, ma'aikatan lafiya da sauran ma'aikatan jihar.
Wani kamfanin Amurka ya yi hadin gwiwa da jihar Imo wajen kirkiro da shirin tallafawa matasa sama da 3,000 da samu horo kan kasuwancin zamani da jari.
Wasu fusatattun mambobin jam'iyyar PDP a jihar Imo sun shigar da kara a gaban kotu. Mambobin na PDP na neman a soke zaben da ya samar da shugaban jam'iyyar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu matasa yan daba dauke da makamai sun kai wa direban mota daga yankin Arewacin Najeriya hari a Kudu maso Gabashin kasar.
'Yan bindiga sun kashe 'yan sanda biyu da ke rakiyar shugaban masu rinjaye na majalisar Ebonyi, yayin da motarsu ta lalace a Imo. 'Yan sanda sun fara bincike.
Wata kungiya mai goyon bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu a Kudu maso Gabas ta tara wa Tinubu miliyan 200 domin sayen fom din takara a zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban gwamnonin APC, Hope Uzodinma ya jagoranci zuwa ganawar sirri da Bola Tinubu, ya faɗi kaɗan daga cikin abin da aka tattauna.
Yayin da ake samun matsalolin rashin jituwa, gwamnatin Imo ta ba makiyaya wa'adi zuwa 24 ga Yuli 2025 su daina kiwon shanu a fili domin kare zaman lafiya da doka.
Jihar Imo
Samu kari