Jihar Imo
Primate Ayodele ya hango rikice-rikicen da za su fada wa gwamnonin jihohi 6, inda ya bukace su da su guji siyasar rikici, su mayar da hankali kan jin daɗin jama'a.
Yan sanda sun tabbatar da kisan mutane a wani mummunan hari da yan ta'addan IPOB suka kai kan matafiya a titin Okigwe-Owerri da ke jihar Imo ranar Alhamis.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya yi magana kan shirin da 'yan adawa suke yi na yin hadaka domin kawar da Bola Tinubu da APC a zaben shekarar 2027.
Shugaban kamfanin MTN na farko kuma attajirin ɗan kasuwa da ya kafa bankin Diamond, Pascal Gabriel Dozie ya kwanta dama, mun haɗa maku abubuwan sani gane da shi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa game da rasuwar shugaban MTN na farko kuma wanda ya kafa bankin Diamond, Pascal Dozie bayan shekaru 85.
Wanda ya kafa bankin Diamond kafin mayar da shi Access kuma ya jagoranci kamfanin MTN, Pascal Dozie ya rasu. Ya bayar da gudumawa wajen cigaban tattali.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dauki matakin ayyana dokar ta baci a juhar Rivers tare da dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, mataimakiyarsa da 'yan majalisa.
'Yan bindiga sun sace babban malamin addini, Rev. Fr. John Ubaechu a Imo. ’Yan sanda sun fara bincike, yayin da Kiristoci ke addu’a don kubutarsa.
Rundunar ‘yan sanda ta kama mutane hudu kan kisan zababben shugaban matasa a Imo, Chigozie Nwoke, yayin da rikicin siyasar ya jawo aka kona gidaje tara.
Jihar Imo
Samu kari