Gwamnan Jihar Katsina
Babbar kotun tarayya da ke Katsina ta yankewa Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa bayan samun ta da laifin taimaka wa ‘yan bindiga ta hanyar kai masu harsasai.
Gwamnatin Katsina ta hana sayar da man fetur a jarakuna da 'yan bumburutu ke yi, cajin waya da POS a wasu kananan hukumomi saboda tsaro bayan mutuwar Janar Rabe.
A labarin nan, za a ji iyalan babban jami'in soja, Manjo Janar Rabe Abubakar da ya rasu a hannun ƴan bindiga sun ƙaryata cewa ciwon sukari ne ajalinsa.
A labarin nan, za a ji iyalan tsohon babban jami'in soja, Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya sun nuna shakku game da hanyar da aka bi wajen karbo gawar mahaifinsu.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umaru Radda, ya bukaci 'yan bindiga da ke addabar mutane da su zabi hanyar ci gaba maimakon barna domin su rayu.
A labarin nan, za a ji yadda jami'an ƴan hukumar kwastam na Najeriya suka samu nasarar kama wani jami'in ɗan sandan ƙasar waje da makami a iyakar jihar Katsina.
Tsohon Manjo Janar Abubakar Rabe da matarsa da aka sace a jihar Katsina sun bayyana a wani sabon bidiyo suna rokon gwamnati ta taimaka wajen ceto su.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin wasu ma'aurata da suka shiga auren gata da gwamnati ta shirya a jihar Katsina sun yi yaudara iri-iri a tsarin.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari