Gwamnan Jihar Katsina
Jam'iyyar APC ta ayyana Hajiya Jamila Abdu Mani a matsayin yar takararta a mazabar dan Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Mani da Bindawa, Katsina.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya sake nanata kudirin gwamnatinsa na samar da zaman lafiya, ya ce zai iya sulhu da yan bindiga bisa sharadi guda.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya tona asirin masu taimakon 'yan bindiga. Gwamna Radda ya bayyana cewa akwai masu taimakon 'yan bindiga a gwamnati.
Gwamna Dikko Radda ya ƙaddamar da makarantar zamani ta 'RMSS' a Radda, Katsina, domin bai wa zakarun yara 1,000 damar samun ilimin fasahar AI da kimiyya a 2026.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya gana da Yusuf Muhammadu Buhari a gidan gwamnati. Ya nuna masa fom din takara da ya saya tare da rakiyar manyan 'yan siyasa.
Gwamna Dikko Radda ya ƙaddamar da titin Ingawa–Dutsi–Shargalle mai tsawon 39km a Katsina domin bunƙasa kasuwanci da sauƙaƙa zirga-zirga a yankin.
An tabbatar da dan fitaccen attajirin nan, Dahiru Mangal a matsayin dan takarar kujerar Majalisar Katsina ta Tsakiya a Majalisar wakilai bayan kai ruwa rana.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya ce shi dan amana ne, kuma ha zai taba cin amanar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadi Buhari ba.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC, da suka hada da shugabannin al'umma sun raka Yusuf Muhammadu Buhari wajen gwamna Radda kan takarar 2027 a Katsina.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari