Gwamnan Jihar Katsina
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya dauki wasu manyan alkawura biyar ga jihar Katsina domin yaƙar ’yan ta’adda, ciki har da samar da jirage marasa matuƙa.
A labarin nan, za a ji yadda yan ta'adda su ka zauna da hukumomi da su ka hada da jami'an gwamnati a jihar Katsina domin kawo karshen kisan bayin Allah.
Hukumar KTPCACC ta fara bincike kan yadda aka yi sama da fadi da kudi N188m a shirin tallafin taki da kudin makarantu a Katsina, an fara dawo da kudin.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa an rage matsalar 'yan ta'adda, yan bindiga masu garkuwa da mutane da kashi 70 saboda matakan da Radda ya dauka.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda ya kirkiro wasu shirye-shirye da za a tallatawa tubabbun yan bindiga domin ka da su koma aikata ta'addanci nan gaba.
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda, ya kai ziyara kabarin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a Daura, inda 'yan Najeriya suka yi martani gan sauyin da suka gani.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya bayyana cewa ana kokarin neman zaman lafiya da yan ta'adda a kananan hukumomin da hare-hare suka yi yawa.
Mai Martaba Sarkin Daura ya nada mai dakin Malam Dikko Radda a matsayin Jagaban Matan Kasar Hausa, ta zama ta farko da aka ba wannan sarauta a tarihi.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ƙananan hukumomi a jihar Katsina suna shiga yarjejeniya da kungiyoyin yan ta'adda domin tabbatar da zaman lafiya.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari