Goodluck Jonathan
An fara hasashen masu neman takara a zaben shugaban kasa a shekarar 2027 karkashin PDP bayan jam’iyyar ta tura tikitin takara zuwa Kudancin Najeriya.
Fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele ya gargadi Tinubu kan zaben 2027, ya ce akwai mutane uku da za su iya kayar da shi, ya cire Jonathan daga jerin.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bukaci tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya hakura da batun takara a zaben shekarar 2027.
Kungiyar All Progressives Media Network (APCMP) ta shawarci Goodluck Jonathan kan ka da ya yi takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027.
Ministan sufurin jiragen sama na gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, Festus Keyamo, ya hango matsala ga PDP kan zaben shugaban kasa na 2027.
Jam'iyyar APC ta fara zawarcin mutanen da za su yi takarar shugaban kasa. Wasu jiga-jigan jam'iyyar sun fara tuntubar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Jam'iyyar APC reshen jihar Legas ta yi maganganu kan yiwuwar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi takara da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Dan uwan tsohon shugaban kasa, Azibaola Robert, ya karyata labarin da ake yadawa cewa Goodluck Jonathan ya yi fatali da batun fitowa takara a 2027.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa PDP ta fara nazari kan yiwuwar bai wa Jonathan ko Peter tikitin takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Goodluck Jonathan
Samu kari