Goodluck Jonathan
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya ce Boko Haram ta taba zabar marigayi Muhammadu Buhari a matsayin mai shiga tsakani da gwamnatin tarayya.
Tsohon kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa Jonathan ya yi wa Buhari karya ne domin ya samu karbuwa wurin yan Najeriya a 2027.
Tsohon Shugaban Kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cewa matsalar Boko Haram na da rikitarwa fiye da yadda galibin 'yan Najeriya ke tunani.
A makon da ya wuce aka ce Goodluck Jonathan zai yi takara a zaben 2027 mai zuwa. fadar shugaban kasa, 'yan siyasa da lauyoyi sun yi karin haske kan lamarin.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi kira ga 'yan Najeriya da ka da su yanke fata wajen samun ci gaba. Ya bukaci su kasance masu kishin kasa a kodayaushe.
A labarin nan, za a ji yadda kalaman hadimin tsohon Mataimakin Shugaban Kasa su ka bata wa hamsahkin mai arziki a Najeriya, FemiOtedola rai matuka.
Denge Josef Onoh ya fito ya gayawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu cewa Goodluck Jonathan yana da hurumin sake tsayawa takara a zaben shekarar 2027.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta fito ta yi magana kan zaman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, mamba a jam'iyyar. Ta ce har yanzu suna tare.
Fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa kotu ce kadai za ta yanke cewa Goodluck Jonathan zai nemi takara bisa tanadin kundin dokokin Najeriya ko akasin haka.
Goodluck Jonathan
Samu kari