Goodluck Jonathan
Fitaccen Fasto a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya shawarci Jonathan da ka da ya kuskura ya sake maganar tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 mai zuwa.
Kungiyar Platform for Youth and Women Development ta shawarci tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da ya kauracewa tsayawa takara a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP ta bayyana kafa wasu kwamitoci guda biyu da za su duba halin da jam'iyyar ke ciki domin daukar matakan gyara kafin kakar zaben 2027.
Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana aniyarta na goyon bayan tsohon shugaban kasa Gooluck Jonathan idan ya amince zai dawo a zaɓen shugaban kasa na 2027.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta yi alkawarin karasa dukkan ayyukan da gwamnatocin baya kamar Muhammadu Buhari da Goodluck Jonathan suka bar mata.
Ana ta samun karuwar kiraye-kiraye daga ciki da wajen jam'iyyar PDP na ganin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya sake neman takarar shugaban kasa.
Tun bayan zaman majalisar magabatan kasa abubuwa da dama sun faru a Najeriya ciki har da sayen sabon jirgin Tinubu, maganar dawo da tallafin mai da kwace jirage.
Wani bincike na hukumar EFCC ya nuna cewa tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya kashe N19bn wajen buga takardun Naira. An ce Goodluck Jonathan ne ya ba da izinin.
Dele Alake, ministan ma’adanai, ya dage cewa an yi zanga-zangar nuna adawa da wahalhalun da ake yi a wasu garuruwa da nufin hambarar da gwamnatin Bola Tinubu.
Goodluck Jonathan
Samu kari