Tsadar Mai
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sanya labule da shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, a fadarsa da ke Aso Rock a birnin Abuja.
Kwamishinan hadin kai da rage radadin fatara a jihar Taraba, Habu James Philip ya jawo cece-kuce a lokacin wani taro a China bayan katobarar da ya yi a furucinsa.
A wannan labarin, za ku ji cewa dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya ce rashin wutar lantarti a Arewacin kasar nan babbar matsala ce.
Bayan kokawa da jama'ar kasar nan su ka yi kan karin farashin litar fetur zuwa sama da ₦1,000, sun fara daukar mataki tun da gwamnati ta yi biris da su.
Mabarata da guragu da ke cikin birnin Tarayya Abuja sun yi korafi kan yadda tsohon gwamnan Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ke shirin fatattakarsu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji kan kokarin kawo sauyi da yake yi a jiharsa da kuma ayyukan alheri.
Tsohuwar Ministar mata a gwamnatin Bola Tinubu, Uju Kennedy-Ohanenye ta nuna goyon bayanta wurin taya shugaban inganta Najeriya inda ta ce tana tare da shi.
IMF ya ce babu ruwansa a cire tallafin fetur a Najeriya. Daraktan Afrika na asusun, Abebe Selassie ne ya fadi haka, ya ce amma mataki ne mai kyawun gaske.
Karamin ministan albarkatun man fetur (gas), Ekperipke Ekpo, ya bayyana kudurin Tinubu na fadada amfani da CNG, wanda ya bayyana a matsayin mafi aminci da araha.
Tsadar Mai
Samu kari