Tsadar Mai
Kamfanonin NNPCL da Chevron sun yi nasarar hakar wata rijiyar mai da aka samu alheri a Yammacin Neja Delta da ke Kudancin kasar domin inganta Najeriya.
Gwamnatin tarayya na yunkurin mayar da masu motoci amfani da iskar gas na CNG. Tsarin yana da saukin arha fiye da man fetur wanda ya yi tsada a Najeriya.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya ce gwamnatin Najeriya ta san ba za ta iya magance matsalar tattalin arziki ba.
Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa, Orji Kalu ya ce shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya na sane da halin da kasar nan ke ciki domin ya na shiga mutane.
Gwamnatin jihar Niger ta dauki mataki domin saukakawa al'umma inda ta kafa kwamiti mai mutane bakwai kan kayyade farashin kayan abinci da masarufi.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta sanar da kawo karshen tallafin man fetur da na musayar kudaden waje a hukumance. Gwamantin ta kuma dauki mataki kan rashin ayyuka.
Hukumomin Najeriya sun yi gaggawar mayar da martani bayan da wata mota mai amfani da gas din CNG ta fashe a wani gidan mai da ke garin Benin na jihar Edo.
Gwamnatin tarayya ta ce dole a cigaba da samun matsalar wutar lantarki a fadin kasar nan, saboda wasu dalilai da su ka hada da lalacewar kayan lantarki.
Kungiyar dillalan fetur ta kasa (IPMAN) ta shaidawa yan kasar nan cewa tattaunawa ta yi nisa tsakaninsta da matatar Dangote kuma za a samu sauki kwanan nan.
Tsadar Mai
Samu kari