Yan Kwallo
Dan wasan Argentina, Lionel Messi ya bayyana cewa zai yi farin cikin komawa gasar kofin duniya bayan lashe gasar a 2022. Messi ya ce yana fatan taka leda a 2026.
Shugaban Kano Pillars, Ahmed Musa ya nemi afuwa bayan an tayar da tarzoma a wasan Kano Pillars da Shooting Stars. An tashi kunnen doki a wasan Kano Pillars.
Fitattun ‘yan wasan Najeriya biyar sun shirya haskawa a gasar Champions League ta 2025/26. An zaɓi Osimhen, Lookman, Tella, Onyedika, da Ilenikhena.
Kungiyar kwallon kafan matan Najeriya ta Super Falcons sun lashe kofin zakarun Afrika sau 10 a tarihi. Sun lashe kofin sau uku a jeriya har su ka dauki kofin sau 10.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya ki kallon wasan Najeriya da Morocco ne domin gujewa hawan jini amma kuma wasu suka kunna masa talabijin.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama 'yan wasan Super Falcons da $100,000, gidaje da lambar OON bayan sun doke Morocco da 3-2 a gasar WAFCON ta 2025 a Maroko.
Tsohon mai tsaron gidan Najeriya, Peter Rufai ya rasu a jihar Legas bayan fama da jinya. Peter Rufa ya buga kwallo a Najeriya da wasi kasashe da dama.
Mutuwar dan wasan Liverpool, Diago Jota ta kara tunowa da wasu 'yan wasan kwallon kafa da suka rasu sakamakon hadarin mota a kasashen duniya da Afrika.
Bayan ya tafka kuskure a wasan kusa da na karshe a gasar zakarun Turai, Fasto Joel Atuma, ya yi hasashen cewa PSG za ta doke Inter Milan a wasan karshe.
Yan Kwallo
Samu kari