
Yaki da cin hanci a Najeriya







Satar da ake tafkawa a Gwamnati ta girgiza Muhammadu Buhari. Mai magana da bakin shugaban Najeriya ya ce babu wani wanda ya yi wa Buhari shaidar rashin gaskiya

Kakakin shugaban kasa Muhammadu Buhari a fannin yada labarai Mallam Garba Shehu ya bayyana cewa Buhari ba shida asusun banki ko daya dake dauke da kudin haram.

Dakarun hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC sun kama wasu ɗaliban jami'ar jihar Akwa Ibom su 19 bisa zarginsu da hannu a aikata laifukan Intanet uku.

Hukumar yaki da nasu cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ta gano makudan kuɗi a gidan Tinubu.

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da laifuka masu alaka ta bankado wani banki da ya boye damin sabbin kudi a cikin akwatin bankin yayinda ake wahala a kasar.

Jami'an hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa da sauran laifuka makamantansu (ICPC) sun kama tsohon shugaban hukumar JAMB ta ƙasa, Mista Dibu Ojerinde.
Yaki da cin hanci a Najeriya
Samu kari