Yaki da cin hanci a Najeriya
Alwan Hassan, wani jigo a jam'iyyar APC ya ce Ministocin Buhari sun samu dama kuma sun yi yadda suka ga dama, ya ce galibinsu kamata ya yi a ce suna gidan yari.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya ce tambayar da EFCC ta yi masa ta tsaya ne kawai kan batun zargin maimaita aikin dawo da kudin Sani Abacha.
Hukumar EFCC ta kama tsohon ministan kwadago a gwamnatin Muhammadu Buhari, Chris Ngige. Hadiminsa ne ya fadi haka ana rade radin masu garkuwa sun sace shi.
Gwamnatin tarayya ta sake gurfanar da tsohuwar ministar harkokin sufurin jiragen sama kan zargin karkatar da Naira biliyan 5, alkali ya bada belinta.
Tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ya kubuta daga hannun yan sanda bayan kama shi ranar Juma'a a ofishinsa da ke Kano.
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwarta matuka kan yadda 'yan sanda suka cafke tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado jiya.
Jigon a APC a Kano, Alwan Hassan ya janye ikirarin cewa sanatoci sun karɓi dala miliyan 10 don jinkirta tantance Abdullahi Ramat a a matsayin shugaban hukumar NERC.
EFCC ta mayar wa wata tsohuwa mai shekara 70, Margret Taye Odofin, N42.5m da jami’ar banki ta sace mata, bayan shekara da dama tana neman adalci.
Rundunar ‘Yan sanda ta janye karar Naira miliyan 400 da ta shigar kan tsohon Sanata Andy Uba da abokinsa, bayan sulhu tsakanin ɓangarorin da ke rikici.
Yaki da cin hanci a Najeriya
Samu kari