Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta bayyana damuwa a kan yadda ilimi ke ci gaba da barbarewa a Najeriya, inda ta nemi gwamnati ta magance matsalar.
Kungiyar manyan malaman jami'o'i ta na dab da shiga sabon yajin aiki matukar gwamntin tarayya ta ki duba bukatun da aka dade ana neman a magance su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Aisha Garba, kwararriyar a fannin ilimi a matsayin shugabar hukumar kula da ilimin ba< ɗaya ta ƙasa watau UBEC.
Gwamnatin Neja na tantance malamai don inganta koyarwa. An karrama tsoffin dalibai kamar Abdulsalami da Sani Bello a taron tsoffin daliban GSS Bida.
Hukumar bayar da tallafin karatu ga manyan makarantu (TETFund) ta dakatar da tallafin karatu zuwa kasashen waje da ake ba makarantun gaba da sakandare.
Majalisar wakilai ta bukaci ma'aikatar ilimi ta duba yiwuwar aiki da harshen uwa a makarantun boko. Hakan zai sa a dawo amfani da Hausa a makarantun Arewa.
Ministar harkokin mata, Imaan Suleiman-Ibrahim ta ce gwamnatin tarayya za ta kashe Naira biliyan 112 domin tallafawa shirin samar da tsaro a makarantu.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta dauko hanyar cika alkawarin da ta dauka na inganta ilimin mazauna kananan hukumomin jihar Kano.
Shugaban NLC, Joe Ajaero a ranar Laraba ya ce su na sane da yadda yan kasa ke kara nutso a cikin talauci saboda yadda tattalin arziki ya sauya a Najeriya.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari