Ma'aikatar Ilimin Najeriya
A wannan rahoton, za ku ji yadda gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sake samun lambar girmamawa kan muhimmin aikin da ya ke gudanarwa a bangaren ilimi.
NABTEB ta fitar da sakamakon jarawabar NBC da National Technical Certificate (NTC) na shekarar 2024 inda mutane 44,000 daga cikin 67,751 suka samu kiredit biyar.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ce nan gaba kadan matsalar rashin tsaro za ta fi karfin gwamnati matukar ba a dauki matakin kawar da talauci ba.
Ma'aikatar ilimi ta tarayya ta gargaɗi ƴan Najeriya su kaucewa duk wani dako da aka turo masu ta layin wayar minista, Farfesa Tahir Mamman saboda an yi masa kutse.
A labarin nan, kakakin majalisar wakilai, Rt. Hon. Tajuddeen Abbas ya ji dadin yadda gwamnatin Bola Tinubu ta daga likkafar kwalejin ilimi da ke Zaria
Matakai da duk abin da kuke da buƙatar sani kan yadda ake duba sakamakon jarabawar kammala sakandare ta NECO 2024. Ana iya dubawa a waya ko na'ura mai kwakwalwa.
A labarin nan, kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta tabbatar da cewa gwamnati da kusoshin ASUU za su sake ganawa a ranar Laraba, 11 Satumba, 2024.
Gwamnatin Katsina ta sanar da shirin kai dalibai 64 karatu kasar Sin domin inganta ilimi. Gwamnatin ta ce an zabo 'ya'yan talakawa ne daga makarantun gwamnati.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya caccaki matakin da gwamnatin Bola Tinubu ta dauka na kayyade shekarun kammala sakandare.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari