Babban kotun tarayya
Hukumar EFCC ta kai ƙarar tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Stella Oduah da wasu 8 bisa tuhumar haɗa baki da wawure kuɗin gwamnati da suka kai N7.9bn.
Shugaba Bola Tinubu na neman kare kansa dangane da wani sammaci da Atiku Abubakar, ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyyar PDP ya yanko masa a kotun Amurka.
Batun cewa mai shari'a Ugo na kotun ɗaukaka ƙara ya yi murabus da fitar da sanarwa cewa an buƙace shi ya yi wa wani ɗan takara sauƙi, ƙarya ce tsagwaronta.
Lauyoyin da ke kare dakataccen gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emefiele sun bayyana yadda hukumar DSS ke musu barazana ga rayuwarsu don suna kare Emefiele.
Tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele, wanda shugaban ƙasa ya dakatar, ya buƙaci babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta bada belinsa bisa dalilai guda tara.
Hukumar yaki da rashawa EFCC ta ce bata san lauyanta ba mai suna Ibrahim Mohammed da ya shigar da kara kan tsohuwar ministan sufurin jiragen sama Stella Oduah.
Kotu ta yankewa wani faston Najeriya Segun Philip, da Owolabi Adeeko, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan sun kashe wata dalibar LASU, Favour Daley-Oladele.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin Kano ta bayar da umarnin a saki tsohon kwamishinan jihar Kano da ake zarginsa da wawure har naira biliyan ɗaya.
Rundunar ƴan sandan farin kaya (DSS) za ta sake gurfanar da Emefiele a gaban kotu bisa zargin mallakar bindiga da alburusai ba bisa ƙa'ida ba a birnin Legas.
Babban kotun tarayya
Samu kari