Babban kotun tarayya
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta musanta rahotanni da ke cewa ta yi watsi da daukaka karar da aka yi game da zaben gwamnan Kano na 2023.
Dan majalisa a jihar Kano mai wakiltar mazabar Tarauni a majalisar Tarayya, Mukhtar Yerima ya yi nasarar kwato kujerarsa a kotun daukaka kara bayan ya rasa kujerarsa
Wani babban lauya, Titilope Anifowoshe ya ce da alamu Atiku ba zai yi nasara ba kan Bola Tinubu yayin su ke ci gaba da dambarwa kan takardun Tinubu.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Abia, wanda ya tabbatar da nasarar Aƙex Otti.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yankewa wasu mutum biyu da suka yi garkuwa da babban lauyan Najeriya, Mike Ozekhome, hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kebbi ta tabbatar da sahihancin zaɓen gwamnan jihar wanda gwamna Nasir Idris na jam'iyyar APC ya lashe.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Bubakar zai shigar da ƙara a gaban kotun ƙoli bayan samun takardun karatun Tinubu.
Alkalin alkalan Najeriya, Olukayode Ariwoola ya gargadi sabbin alkalai kan karbar cin hanci da rashawa, ya ce kundin tsarin mulki yafi ra'ayin jama'a komai girmansa.
Babbar Kotun jihar Akwa Ibom ta gamsu da cewa wani Fasto da ɗan uwansa sun haɗu sun halaka manomi da gangan, ta yanke musu hukuncin kisa ta rataya.
Babban kotun tarayya
Samu kari