Babban kotun tarayya
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sake zama kan shari'ar Sheikh Sani Khalifa Abdulkhadir Zaria, wanda ake zargin yana da hannu a shirin juyin mulki.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sanya ranar 24 ga watan Fabrairun 2026 domin ci gaba da tattake wuri jan bukatar soke rijistar ADC da wasu jam'iyyu 4.
A labarin nan, za a ji cewa Bulama Bukarti, fitaccen lauya a Najeriya ya bayyana cewa akwai kuskure a kalaman Nasir El-Rufa'i da ke kama da amsa laifi.
A labarin nan, za a ji cewa wani lauya a Najeriya, Inibehe Effiong ya yi mamakin yadda gwamnati ta kawo wasu zarge-zarge marasa tushe a kan Nasir El-Rufa'i.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya shiga matsala bayan gwamnatin tarayya ta gurfanar da shi a gaban babbar kotun tarayya.
Wata babbar kotun tarayya da ke a birnin Abuja ta amince da bukatar da aka nema don bincikar takarardun karatun Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo.
Babba kotun tarayya mai zama a Abuja ta umarci hukumomi su gaggauta gurfanar da Sheikh Sani Abdulkadir Zaria kan zargin hannu a shirin juyin mulki.
Gwamnatin Tarayya ta kasa gabatar da umarnin kotu kan tsare Sheikh Sani Abdulkadir Zaria da ake zargi da shirin juyin mulki, kotun ta dage shari'a zuwa Juma'a.
Alkali Obiora Egwuatu ya janye daga shari’ar tsohon Minista Abubakar Malami kan zargin N212bn a Abuja. Ya bayyana hakan ne a zaman kotu na yau 12 ga Fabrairu, 2026.
Babban kotun tarayya
Samu kari