Babban kotun tarayya
Babbar Kotun Tarayya mai zama a Abuja ta umarci jam'iyyar PDP ta dakatar da shirinta na yin babban taronta a Ibadan, babban birnin jihar Oyo a watan Gobe.
Babbar Kotun Tarayya mai zama a Abuja ta tunbuke dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Gummi/Bukkuyum, Abubakar Gummi daga kujerarsa saboda ya koma APC.
Fitaccen malamin addinin Muslunci, Sheikh Ahmed Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana dalilinsa na goyon bayan Shugaba Bola Tinubu kan yafewa Maryam Sanda.
Lauya Frank Tietie ya ce Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu bai da ikon soke afuwa bayan an riga an bayar da ita bisa doka, ciki har da na Maryam Sanda.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da yanke hukunci a kan muhimman batutuwa ba tare da nazari yadda ya dace ba.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya a Kano, Barista Abba Hikima ya buga lissafin shekarun da suka ragewa Maryam Sanda a gidan kurkuku bayan yafiyar Tinubu.
Tsohon gwamna, Sule Lamido ya dauko aiki, zai yi shari'a da PDP a kotu. Sule wanda da su aka kafa jam'iyyar PDP ya na neman shugabancin jam'iyyar hamayyar.
A labarin nan, za a ji cewa kotu dake zamanta a Abuja ta yi fatali da bukatar da lauyoyin Abba Kyari suka shigar gabanta a shari'arsu da NDLEA kan kadarorinsu.
A labarin nan, za a ji cewa Shikh Ahmad Muhammad Gumi ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince a rika zaluntar juna a rayuwar aure ba, ya ba malamai shawara.
Babban kotun tarayya
Samu kari