Babban kotun tarayya
A labarin nan za a ji cewa dakarun rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar tarwatsa wasu yan bindiga da suka kai wa wasu makiyaya a jihar Adamawa hari.
A labarin nan, za a ji yadda wani babban jami'in NSCDC a jihar Kano ya jawo wa kansa matsala har babbar kotun jihar ta aika da shi gidan dan kande.
Lauya ya shigar da Rarara ƙara a Kano kan zargin cin mutuncin Pantami, yana neman a hana yaɗa waƙoƙin da ake zargin suna ɓata masa suna tare da N100bn diyya.
Gwamna Ademola Adeleke ya kai EFCC ƙara kan daskarar da asusun Osun, yana neman diyyar Naira biliyan biyu da umarnin kotu na cire takunkumin da aka sanya.
DSS ta gurfanar da tsohon jami'inta Nwaogu Ezeakolam kan zargin shiga IPOB, tallafa mata da yada sakonnin goyon baya, yayin da kotu ta tsare shi a Kuje.
Babbar Kotun Tarayya ta umarci INEC ta saka sunan Barrista Ghani Arobo a matsayin ɗan takarar APC na mazaɓar Owo/Ose cikin sa'o'i 48 bayan soke maye gurbinsa.
Kotun Tarayya ta soke Timehin Adeleye a matsayin ɗan takarar jam'iyyar APC na Owo/Ose, tare da ayyana Abdugani Arobo da umartar INEC ta loda sunansa.
A labarin nan, za a ji cewa akwai wasu daga cikin kadarorin Abubakar Malami da kotu ta bayar da umarnin a kwace a jihar Kano, an hano yadda ake ciki.
Kotun tarayya ta yi watsi da karar PDP kan neman a kwace kujerar Anthony Attah bayan sauya sheka zuwa APC, tana mai cewa ikon yana hannun majalisar Benue.
Babban kotun tarayya
Samu kari