Nade-naden gwamnati
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Ogbonna Nwifuru, ya dauki matakin dage dakatarwar da ya yi wa jami'an gwamnatinsa guda 81. Ya umarci su koma bakin aiki.
Gwamna Uba Sani ya sauya mukaman kwamishinoni biyu mafi muhimmanci a jihar Kaduna, inda ya mika tsaro ga Sule Shuaibu da shari’a ga James Kanyip.
Ministan yada labarai a gwamnatin Bola Tinubu, Mohammed Idris ya ci gyaran Gwamna Mohammed Umaru Bago kan matakin da ya ɗauka na rufe gidan rediyo a Niger.
Wata kotu a garin Okitipupa da ke jihar Ondo ta yi hukunci kan karar da aka shigar da gwamna inda ya gargade shi kan nada Sarki ko amincewa da wani.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauya Nasir Gawuna, ya naɗa Air Vice Marshal Saddiq Ismaila Kaita (mai ritaya) a matsayin shugaban Majalisar Gudanarwa ta BUK.
Tinubu ya sauke Madueke daga shugabancin hukumar NCCC, tare da maye gurbinta da Majekodunmi. An ce sabuwar shugabar na da kwarewar aiki na sama da shekaru 17.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Sai'du Yahya a matsayin sabon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Hon. Nnanna Kalu matsayin mamban NASC ya jagoranci taron majalisar zartarwa a fadar shugaban kasa da ke Aso Rock Villa, Abuja.
Bayanai da suke riskarmu yanzu sun tabbatar da cewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi garambawul a gwamnatinsa domin kawo sauyi.
Nade-naden gwamnati
Samu kari