Nade-naden gwamnati
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya ce nasarar kowace gwamnati a Najeriya na da alaka da aikin mutane uku.
Gwamna Abba Yusuf ya nada shugaban hukumar alhazai, ya kara wa jaruma Aina’u Ade girma, yayin da ya nada Rahama shugabar cibiyar yaki da rashawa a Kano.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya dauki zafi kan harin da mutanen garin Amisiri suka kai kan mutanen Okporojo, wanda aka yi wa mutum hudu yankar rago.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da nadi da karin girma ga mutane akalla bakwai a cikin gwamnati domin inganta aiki.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya tsige Sanusi Surajo Kwankwaso daga matsayin mai ba shi shawara kan harkokin siyasa, ya maye gurbinsa da Mustapha Bakwana.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ba zai bari a ba kowa mukami ba sai dan jam'iyya, wanda ya yi mata wahala bayan zaben 2027.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya dauki matakin kokar daya daga cikin hadimansa. Korar da aka yi masa na da nasaba da zanga-zangar da aka yi a jihar.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya yi garambawul a gwamnatinsa. Gwamnan ya sauya wa wasu daga cikin kwamishinoninsa ma'aikatun da za su jagoranta.
Olubadan na Ibadan, Oba Rashidi Ladoja, ya karyata rade-radin watsi da Alaafin na Oyo, yana mai jaddada haɗin kai da cigaban al'umma da kuma hukuncin kafofin sadarwa
Nade-naden gwamnati
Samu kari