Aikin Gwamnatin Najeriya
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta fitar da jerin sunayen wadanda suka yi nasara a daukar ma'aikatan 2024/2025, tare da bayyana matakan da za su bi.
Hukumar NUPRC ta buɗe fagen takara don ba da lasisin hakar mai da iskar gas a Nijeriya! Kamfanoni da dama na gaba-da-gaba don samun tubalan mai guda 50
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabbin mutane 26 a hukumomin gwamnatin tarayya guda 10, inda Ayo Fayose da Junaid Bindawa suka samu manyan mukamai a sabbin naɗe-naɗen
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta fara alfahari da wasu daga cikin ayyukan Bola Ahmed Tinubu gabanin babban zaben 2027 da ke zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Bala AbdulKadir Mohammed ya yi sauye-sauye a gwamnatinsa yayin da daya daga cikin kwamishinoninsa ya bar aiki.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya ƙaddamar da sabuwar kasuwar Modibo Adama a Yola, wadda aka sake ginawa da Naira biliyan 2.98 domin bunƙasa kasuwanci da ƙara kuɗaɗen shiga.
Batun kirkirar ma'aikatar bogi a karkashin gwamnatin tarayya na ci gaba da daukar hankali yayin da abubuwa ke kara fitowa fili game da wadanda ke da hannu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yuauf na shirin kawo karshen rashin ruwa a wasu kauyuka da ke kananan hukumomi a cikin yan kwanakin nan.
Karamin ministan harkokin fetur mai kula da fannin Gas, Hon Ekpo ya tabbatar da cewa Najeriya ta zama mamba a hukumar Makamashinta duniya watau IEA.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari