Labaran Kwallo
Cristiano Ronaldo ya sanar da cewa gasar cin kofin duniya ta FIFA 2026 ita ce ta karshe da zai buga wa Portugal, yana mai cewa zai yi ritaya a lokacin da ya ga dama.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Senegal da DR Congo da kasashe 3 sun fice daga gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026, lamarin da ya kara rage fatan Afirka na lashe kofin karo na farko.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya ba iyalan 'yan kwallo biyar da suka rasu a kan titi gudunmuwar Naira miliyan 20 domn rade damuwa da radadi da suka shiga.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo, ya bayyana rashin jin dadinsa kan gazawar da Najeriya ta yi na samun gurbin zuwa gasar cin kofin duniya.
Cristiano Ronaldo ya kafa sabon tarihi a gasar Kofin Duniya bayan zura kwallo a karo na shida a tarihi, yayin da Portugal ta doke Uzbekistan da ci 5-0.
Dan kwallon Morocco da ke taka leda a kungiyar Manchester United ya nuna cewa yana shirin komawa karatn Kur'ani domin ya dawo limami idan ya bar kwallo.
Dan wasan gaba na Argentina, Lionel Messi, ya kafa tarihi a gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya. Messi ya zama dan wasan da ya fi zura kwallaye a gasar.
Nasarar da kasar Ghana ta samu kan Panama a wasan farko na gasar cin kofin duniya ta 2026 ta bata damar zama kasa ta biyu da ta samu nasarori 6 bayan Najeriya.
Labaran Kwallo
Samu kari