Malaman darika
Legit tayi hira da malamin musuluncin da yake koyar da Al-Kur’ani ga kurame. Ustaz Yasir Sulaiman Kofa ya shaida mana yadda suke aiki da kalubalen da ke gabansu.
Yadda zaman Majalisar shari’a da shugaban kasa ta kasance a Fadar Shugaban kasa. Dr. Bashir Aliyu Umar da malamai sun yi zama da Bola Ahmed Tinubu a jiya.
A shekarar 2023 an samu rasuwar manyan malaman addinin musulunci a Najeriya. Rasuwar malaman addinin musuluncin ta girgiza al'ummar musulunci a kasar nan.
Wani ‘dan Majalisar NNPP ya ce DSS ta saki Bawan Allah bayan shekara 9 yana hannun hukuma. Kotu ta ce a saki Malam Isa Umar amma har yau bai fito ba.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bukaci shugaban Bola Ahmed Tinubu ya shiga tsakani kuma ya tabbatar da duk mai hannu a kisan masu Maulidi ya fuskanci hukunci.
Sheikh Mohammed bn Othman ya ce an fito da tsarin Agile domin a gurbata tarbiyar matan Arewa. Shugabar cibiyar CGE, Habibah Mohammed ta fayyace yadda Agile ke aiki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da hukumar kula da inganta ilimin zamani na almajirai a jihar da kuma ba su horaswa na musamman.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bauchi ta cafke wani matashi kan zargin yunkurin kisan wani almajiri don daukar fansa kan malaminsu da ya hana shi aure.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya ayyana ranar Alhamis, 12 ga watan Rabi'ul Awwal, 1445H a matsayin ranar hutun murnar haihuwar Manzon Allah SAW.
Malaman darika
Samu kari