Malaman darika
Gwamnatin Kano ta ayyana ranar 1 ga Satumba, 2026 a matsayin ranar hutu domin Takutaha Maulud, tare da kira ga jama'a su yi addu'ar zaman lafiya.
An samu labari Shugaban Fityanul-Islam ya ce za su saka wa Gwamna Uba Sani da ƙuri’a saboda yadda ya tallafa wa addini da kuma inganta zaman lafiya a Kaduna.
Mataimakin gwamnan Kano Sule Garo ya halarci Mauludin Tijjaniyya a fadar Nasarawa ta Aminu Ado Bayero yayin da takaddamar masarautar Kano ke ci gaba.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci malaman darikar Tijjaniyya su kara kaimi wajen yaki da ta’addanci, sace-sace da amfani da addini wajen tayar da rikici
Ziyarar Wike ga Khalifa Sheikh Dahiru Bauchi a Abuja ta jawo ra'ayoyi daban-daban, yayin da wasu ke danganta lamarin da siyasa wasu kuma suka ce ba haka ba ne.
Majalisar Koli ta Tijjaniyya ta duniya ta kai wa Shugaba Bola Tinubu ta'aziyya kan rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi tare da yi masa addu'ar zaman lafiya da nasara.
Kungiyar Jamaatu Izalatil Bidi'a Wa'iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta shirya wani babban katafaren taro tare da hadin gwiwar kungiyar Muslim World League.
Gwamnan Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya bai wa Babban Limamin Ilorin, wasu limamai da Majalisar Malamai motoci hudu, yayin da Sarkin Ilorin ya yabawa matakin.
Khalifa Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi ya kai wa Shugaba Tinubu goron gayyatar babban Mauludin Sheikh Ahmad Tijjani da za a gudanar a Kano ranar 9 ga Agusta, 2026.
Malaman darika
Samu kari