Malaman darika
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi umarni da a saki Sheikh Sani abdulkadir Khalifa Zariya bayan cafke shi kan zargin hannu a juyin mulki a Najeriya.
Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya nemi a dawo da shi gidan yarin Kurmawawa da ke Kano daga Kuje da ake rufe da shi a Abuja. Ya mika bukata ga kotu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nuna damuwa kan cigaba da tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya kan zargin juyin mulki ga Bola Tinubu.
Farfesa Ibrahim Makari ya yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya taimaka ya saki Sheikh Sani Khalifa Zariya da aka kama kan yunkurin juyin mulki.
An taba dakatar da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, Sheikh Nuru Khalid, Sheikh Muhammad bin Usman da Sheikh Alkali Salihu Zariya daga wa'azi a Najeriya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sake zama kan shari'ar Sheikh Sani Khalifa Abdulkhadir Zaria, wanda ake zargin yana da hannu a shirin juyin mulki.
Manyan malaman Najeriya za su gabatar da tafsirin Al-Kur'ani mai girma a jihohi da dama na Najeriya. Mun kawo wurare da jihohin da malamai za su yi tafsiri a 2026.
Abubuwan da ya kamata ku sani game da Sheikh Khalifa Usman Kusfa "Rigi-Rigi" na Zariya; malamin Tijjaniyya da ya rasu a ranar 2 ga Fabrairu, 2026.
Kotun jihar Kano ta sassautawa Sheikh Ibrahim Abdullahi Isa Makwarari sharudan beli bayan shafe mako biyu ba tare da cika sharudan da aka kafa masa ba.
Malaman darika
Samu kari