Yan bindiga
Hukumar FBI ta kama wata mata a Amurka bisa zargin shirya kai hari kan Capitol na New York da kashe sanatoci, bayan ta bayyana goyon bayanta ga ISIS.
A labarin nan za a ji cewa hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta bayyana cewa akwai wani shiri da yan ta'adda da yan bindiga ke yi a kan makarantun Sokoto.
Atiku Abubakar ya ce zai kara yawan jami’an tsaro da kayan aiki tare da daukar matakan gaggawa domin kawo karshen rashin tsaro idan aka zabe shi a 2027
Fiye da mazauna Unguwar Guru 3,000 sun tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren ’yan bindiga a Kankia, inda suka rasa matsuguni, abinci da sauran kayan agaji.
Gwamnan Sokoto Ahmed Aliyu ya bukaci mazauna jihar su tona asirin masu yi wa ’yan bindiga leƙen asiri tare da taimaka wa jami’an tsaro wajen yaƙi da rashin tsaro.
An kashe ’yan bindiga 24 bayan jami’an tsaro sun dakile yunkurin yin garkuwa da mazauna Gidan Bawa a Bakori, Jihar Katsina, tare da kwato shanu 19.
Sojojin saman Najeriya sun kashe mayakan kungiyar ISWAP guda takwas a wani harin sama da aka kai Timbuktu Triangle a Borno bayan samun bayanan sirri.
Daraktan UNIMEDTH, Farfesa Michael Gbala, ya yi gargadin cewa jabun magunguna na iya kashe mutane fiye da ’yan bindiga, tare da kira da a ƙara sa ido kan ingancinsu.
Dan takarar da ke neman kujerar majalisar wakilai a jihar Katsina, ya ziyarci kauyukan da 'yan bindiga suka kai hare-hare domin jajantawa mutane.
Yan bindiga
Samu kari