Yan bindiga
Yan bindiga sun sace matar sarkin Dabu a Kwara. Haka kuma suna neman naira miliyan 20 kan wata budurwa. Kungiyar KSDF ta buqaci gwamnati ta ceto su.
A labarin nan za a ji wasu yan bindiga sun kai hari wani yanki na jihar Kaduna da ke Arewa mas Yammacin Najeriya inda sukayi garkuwa da likita da wata baiwar Allah.
Kungiyar Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gaggauta ceto masu ibadar da aka sace daga wani masallaci da ke Jihar Neja.
Yan bindiga sun sace basaraken Igbesi a jihar Kwara tare da wasu mazauna gari, yayin da aka kuma sace matar Baale na Dabu a wani hari daban da suka kai.
Dan majalisar Amurka Chris Smith ya zargi gwamnatin Najeriya da gazawa wajen kare 'yan kasa bayan sabbin hare-haren da suka kashe mutane a Plateau.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Radda ta bayyana wani tsari da ta fauko, wanda malamai ke kokarin isar da sakon zaman lafiya a fadin jihar.
Kashe babban kwamandan ISWAP, WAL-GEGE, a Dikwa ya jefa ƙungiyar cikin fargaba, inda ta fara zargin masu fallasa bayanai da kuma duba hanyoyin sadarwa.
Gwamna Dikko Radda ya ce jiragen yakin Rundunar Sojin Sama ta Najeriya sun zama babban abin tsoro ga 'yan bindiga da 'yan ta'adda a Arewa maso Yamma.
Aƙalla mutane 24 ne aka kashe a harin ’yan bindiga a Bin-Per, Mangu, inda aka shiga gidaje ana harbin mutane da ke barci tare da lalata gidaje da gonaki.
Yan bindiga
Samu kari