Yan bindiga
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo ya yabawa Kungiyar LND da Malam Ibrahim Shekarau ke jagoranta da aka kafa domin kawo sauyi a Najeriya.
Jigo a jam'iyyar APC, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ja kunnen 'yan siyasa kan su daina siyasantar da matsalar rashin tsaron da ta tana addabar kasar nan.
Rahoto ya bayyana cewa kimanin mutane 13,346 aka kashe yayin da aka sace wasu 9,207 daga hawan Shugaba Bola Tinubu kan mulki zuwa watan Satumbar 2024.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa wasu shugabannim al'umma na hada baki da 'yan bindiga domin su yi barna a yankinsu.
Malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa 'yan bindiga sun dauki makamai ne domin yaki da mayar da su koma baya da aka yi.
A wannan rahoton, gwamnatin jihar Zamfara ta nesanta kanta da sanarwar da aka ce ta fito daga gare ta na shirin tattaunawa da yan ta'adda domin sulhu a jihar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da kimanin mutane 15 a wani sabon hari da suka kai garin Mani da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.
Yan bindiga sun fara saka mutane bauta a Areacin Najeriya. Yan bindiga sun fara saka mutane noma a gonakinsu. Suna kuma kwace amfanin gonar mutane.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama wasu mutane 11 da ake zargi da yin garkuwa da mutane, tare da kwato tarin makamai, alburusai, kudi da kuma kayan tsafi.
Yan bindiga
Samu kari