Kashim Shettima
A labarin nan, gwamnatin Bola Tinubu ta bayar da umarnin fara inganta madatsar ruwa ta Alau a jihar Borno domin kare afkuwar makamanciyar ambaliya a gaba.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa a kalla mutane miliyan 2 sun shiga matsala bayan ambaliya. Zulum ya ce akwai karancin abinci da yunwa a Maiduguri.
An wayi gari a Maiduguri bayan an kwana da ambaliyar ruwa, mutane sun fara komawa gida yayin da harkoki suka fara dawowa. Wasu sun kwana a bakin hanya.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bada tabbacin cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu za ta magance kalubalen ambaliyar ruwa a Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce shugaban kasa Bola Tinubu ya umarce shi da ya bar Abuja zuwa birnin Maiduguri domin duba ambaliyar da ta faru.
An yi hasashen faduwar jam’iyyar APC kamar yadda aka yi hasashen yaki tsakanin Shugaba Bola Tinubu, mataimakinsa Kashim Shettima, Ganduje da Akpabio.
Sakamakon karin kudin man fetur da NNPC ya yi wanda ya jawo ce-ce-ku-ce a kasar, Kashim Shettima ya saka labule da Heineken Lokpobiri, Mele Kyari da kuma Nuhu Ribadu
Fadar shugaban kasa ta yi magana kan zargin samun matsala tsakanin Bola Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima inda ta ce babu kamshin gaskiya a ciki.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bukaci abokan arziki da yan uwa su kashe kudinsu a gidajen marayu madadin taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Kashim Shettima
Samu kari