Kashim Shettima
Shugaba Bola Tinubu ya samu tikitin takarar APC ba tare da wata hamayya mai ƙarfi ba, yayin da hankula suka koma kan wanda zai zama mataimakinsa a 2027.
Fasto Elijah Ayodele ya ce tikitin Musulmi da Musulmi tsakanin Bola Tinubu da Kashim Shettima a 2027 zai iya kawo ƙarshen jam’iyyar APC gaba ɗaya
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima, ya yi gargadin cewa akwai sauran aiki wajen yaki da ta'addanci duk da nasarorin da aka samu.
Kashim Shettima ya bayyana yadda wasu mutane suka fadawa Bola Tinubu cewa yana shirin kashe shi domin karbar mulki bayan sun hau gwamnati a shekarar 2023.
Shugaba Bola Tinubu na dab da yanke hukunci kan wanda zai zama mataimakinsa a zaɓen 2027, yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan makomar Kashim Shettima.
Mutum 6 daga cikin wadanda suka nuna sha'awar takarar gwamnan jihar Yobe a Inuwar APC sun garzaya sun gana da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya mika fom din neman takarar Bola Tinubu a 2027. APC ta nemawa Tinubu goyon bayan jama'ar Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima ya goyi bayan takarar Sanata Ahmed Aliyu Wadada a zaben gwamnan jihar Nasarawa a 2027 ya fadi haka ne a Nasarawa.
A labarin nan, za a ji cewa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima da Babagana Zulum sun haɗu a Abuja an fitar da wanda zai yi takarar gwamna a Borno.
Kashim Shettima
Samu kari