Jihar Enugu
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah a ranar Asabar, ya samu digirin digirgir a fannin Dabaru da kere-kere daga makarantar Said Business School na Jami’ar Oxford.
Bayan cire tallafi da Shugaba Bola Tinubu ya yi a watan Mayu, man fetur ya yi karanci a kasar kafin daga bisani ya yi tsada yadda 'yan kasar ba sa iya siya.
Hukumar zabe INEC ta gaza kare nasarar da gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, ya samu a babban zaben gwamna ranar 18 ga watan Maris, a gaban kotun ƙarar zabe.
'Yan sandan jihar Enugu sun sanar da kama wani da ake zargin yana da hannu kan kisan da aka yi wa wani sanata mai suna Nelson Sylvester a ranar Lahadin da ta.
Ƴan bindiga a daren ranar Lahadi 16 ga watan Yuli sun halaka wani ɗan majalisa a ƙaramar hukumar Nsukka ta jihar Enugu har lahira, bayan sun yi ta harbinsa.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai ya bayyana cewa yankin Kudu maso Gabas ya yi asarar N4trn cikin shekara biyu a dalilin dokar zaman gida da IPOB ta kakaɓa.
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya ce jiharsa tana rasa kuɗi naira biliyan goma sakamakon biyayyar da mutane suke yi wa dokar zaman gida duk ranar Litinin.
Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu da gwamnan Enugu Peter Mbah na fuskantar ƙalubale saboda ƙararsu da aka kai kotun sauraron ƙararrakin zaɓe kan batun.
An tabbatar cewa tsohon gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya samu shiga jerin sunayen Shugaba Bola Tinubu da aka dade ana jira bayan watanni 2 da rantsarwa.
Jihar Enugu
Samu kari