Aiki a Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi sabbin ande-nade masu muhimmanci a gwamnatinsa. An bayyana wadanda suka samu sabbin mukamai a gwamnatin nasa.
An ruwaito cewa, an ceto wasu adadi cikin wadanda gini ya danne a babban birnin tarayya Abuja. Rahoto ya fadi adadin mutanen da kuma yanayin da suke ciki.
Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fitar biliyoyin Naira domin gina tashar motar zamani a Gusau, inda ake sa ran kashe akalla N4,854,135,954.53.
Rahoton da muka tattara ya bayyana yadda wasu yankuna a Najeriya su ga wuta a daidai lokacin da ake cewa wuta ta lalace a tare samun raguwar samar da ita a kasar.
An sake shiga matsala a Najeriya yayin da tushen wutar lantarkin kasar ya rushe a daidai lokacin da ake cikin damina. An bayyana yadda wutar kasar ta samu matsala.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta yi nasarar gano ma’aikatan bogi da ke zaune a kasashen ketare amma suna karbar albashi daga gwamnatin Najeriya.
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta jihar Kano ta bayyana kama wasu ma’aiakatan gwamnati guda biyu kan zargin sayar da takardun aiki ga mazauna jihar.
Shehu Sani ya yi mamakin yadda gwamnan Edo ya gamsu da biyan N70,000 a matsayin mafi karancin albashi amma wasu gwamnoni sun gaza amincewa da hakan.
Bincike ya fallasa yadda gwamnatocin jihohin kasar nan 30 suka kashe makudan kudi wajen sayen kayan kwalam da makulashe da walwalar jami'an zaman gwamnati.
Aiki a Najeriya
Samu kari