Zaben Najeriya
Tsohon kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Mike Igini, ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan dokar zabe ta shekarar 2026.
Tsohon hadimin a fadar shugaban kasa, Dr Hakeem Baba-Ahmed ya yi gargadi da cewa za a samu matsala idan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya zarce a zaben 2027.
Tsohon shugaban NIS, Muhammed Babandede, ya shiga APC a Jigawa. Ya ayyana takarar Sanata a 2027 kuma ya bayyana dalilin janyewarsa daga neman takarar gwamnan jihar.
Fastocin PFN a Abia sun shawarci Gwamna Alex Otti kada ya janye daga siyasa bayan wa’adinsa na biyu a 2031, suna mai da hankali kan mabiyan jama'a.
Majalisar dattawan Najeriya ta sake yin gyara a dokar zabe ta 2026 domin bai wa INEC damar sauya jadawalin zaben 2027 idan bukatar hakan ta taso.
Malamin coci, Sam Olu-Alo, ya goyi bayan gudanar da zaɓen 2027 a lokacin azumi, yana mai cewa hakan zai rage magudin zaɓe da ƙarfafa gaskiya a Najeriya.
Wasu daga cikin yan Majalisar wakilai da ba su goyon bayan canza gyaran da suka yi wa dokar zabe sun dauki zafi a zaman ranar Talata, sun fice daga zauren Majalisa.
Zaman gaggawa da Majalisa wakilai ta kira ya canza salo zuwa rikoci da hayaniya yayin da aka fara tattaunaw akan batun gyaran sokar zabe ta 2025.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa a yanzu haka jihar Kano ta tashi daga 'yar kallo a cikin manyan al'amura a Najeriya.s
Zaben Najeriya
Samu kari