Zaben Najeriya
Barau Jibrin ya ce nasarar da APC ta samu a zaben cike gibi a Kano da Rivers da kuma zaben kananan hukumomi a Kano alamar nasarar APC, Tinubu da Abba Kabir ne a 2027
Jam’iyyar APC ta lashe kujerar shugabancin Kuje a zaben kananan hukumomin Abuja, inda Danjuma Shekwolo ya samu kuri’u 17,269, ya doke PDP da jam'iyyar APGA.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yabawa Ministan Abuja, Nyesom Wike, kan rawar da ya taka a nasarar APC a zaben kananan hukumomi shida da aka gudanar.
Daniel Nuhu na APC ya lashe zaɓen Kwali da ƙuri'u 17,032 a zaben ranar Asabar, 22 ga Fabrairu, 2026. Ya doke PDP a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja.
Hukumar INEC ta bayyana dan takarar jam'iyyar APC, Ukalikpe Napoleon, a matsayin wanda ya lashe zaɓen cike gurbi na mazabar Ahoada ta Gabas a jihar Ribas.
Rahotanni sun nuna cewa ba a ga tambarin jam'iyyun adawa na PDP, NNPP da ADC a zaben cike gurbin da hukumar INEC ta gudanar ranar Asabar a jihar Kano ba.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyar haɗakar ƴan adawa ta ADC ta fara samun nasara, ta doke jam'iyya mai mulki a zaben da ke gudana a babban birnin tarayya Abuja.
A labarin nan, za a ji wasu daga cikin manyan bambance-bambance da ke cikin sabuwar dokar zabe da ta ke ci gaba da jawo zazzafar muhawara tsakanin yan adawa.
Hukumar INEC ta fara gudanar da zaben cike gibi a kananan hukumomin Kano, Abuja da wasu sassan jihar Rivers. Masu kada kuri'a ba su fita zabe sosai a dukkan jihohin.
Zaben Najeriya
Samu kari