Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta yi barazanar kwace mulki daga gwamantin mai ci a jihar Osun yayin da aka fara kaddamar da kwamitin kamfen.
Hukumar INEC ta musanta rahotannin da ke cewa ta sauya jadawalin kamfen na zaben 2027, tana cewa jadawalin da ke yawo a kafafen sada zumunta na bogi ne.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta NDC ta bayyana yadda aka so tsayar da Mustapha Kwankwaso takara amma daga baya aka hakura aka ba Kwamred.
Fadar Shugasa ta ce wa'adin shekara huɗu da Mr. Peter Obi ya amince da shi zai tauye burin Igbo na shugabancin Najeriya, ta kuma bayyana dalilanta.
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya bayyana Jerry Adams, shugaban KADIRS, a matsayin wanda zai yi masa takarar mataimakin gwamna tare da shi a zaben 2027.
Kotun daukaka kara ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umurci INEC ta soke rajistar ADC da wasu jam'iyyu hudu, tana mai cewa karar ba ta da inganci.
A labarin nan, za a ji cewa Fadar Shugaban kasa ta fara fitar da bayanai da suka ci karo da kalaman da dan takarar shugaban kasa Peter Obi ya yi.
Tsohon SGF, Babachir David Lawal ya ce Bola Tinubu ya taimaka wajen ɗaukar nauyin kamfen ɗin Buhari a 2015 bayan kamfen ɗin ya fuskanci matsalar kuɗi.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ba Bola Ahmed Tinubu shawara game da takarar a babban zaben 2027.
Zaben Najeriya
Samu kari